JOS, NIGERIA —
A shirin Zamantakewa na wannan makon mun ci gaba da tattaunawa ne kan tarbiyyar 'ya’ya, daga kasar Ghana inda muka duba yadda iyaye zasu bada kyakkyawar tarbiyya wa 'ya'yansu, domin girmama al’umma da daukaka zaman lafiya a tsakanin juna.
Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5