JOS, NIGERIA —
A shirin Zamantakewa na wannan makon mun zanta ne da masana kan fahimtar ka'idojin addinai don samun fahimtar juna da zaman lafiya.
Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
ZAMANTAKEWA: Ka’idojin Addinai Kan Samun Fahimta Da Zaman Lafiya, Agusta 21, 2024