ZAMANTAKEWA: Matsalolin Soyayya Da Hanyoyin Warwaresu, Disamba 11, 2024

Zainab Babaji

A shirin Zamantakewa na wannan makon mun tattauna ne da wasu matasa a garin Jos na jihar Filaton Najeriya, akan soyayya da matsalolin ta da kuma hanyoyin warwaresu don samun fahintar juna.

Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAMANTAKEWA: Fahimtar Soyayya, Matsaloli Da Hanyoyin Warwaresu Ga Matasa, Disamba 11, 2024.mp3