ZAMANTAKEWA: Duba Kyakkyawar Zamantakewa Tsakanin Addinai A Sakkwato, Yuli 24, 2024

Zainab Babaji

A shirin Zamantakewa na wannan mun duba irin kyakkyawar zamantakewa dake tsakanin mabambantan addinai a jihar Sakkwato.

Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAMANTAKEWA: Kyakkyawar Zamantakewa Tsakanin Addinai A Sakkwato, Yuli 24, 2024.mp3