ZAMANTAKEWA: Amfani Da Banbancin Addini Wajen Ci Gaban Kasa, Yuli 10, 2024

Zainab Babaji

A shirin Zamantakewa na wannan makon mun tattauna ne akan yadda al'umma zasu yi amfani da bambancin addini wajen ci gaban kasa.

Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAMANTAKEWA: Amfani Da Banbancin Addini Wajen Ci Gaban Kasa, Yuli 10, 2024.mp3