Zama Inginiyan Jirgin Sama Zai Iya Zama Cikin Sauki Ga Matasa

Banner Pasos sin Fronteras

Jajircewa da Kwazo kan kai matasa a ko ina zama abun fahariya ba kawai ga Najeriya ba harma da duniya baki daya, "domin kuwa hakan shine ya zama matakin da ya kaini inda nake a yanzu" a cewar Faruq Abdulhamid.

Yana gudanar da karatun sa ne a mkatakin digiri na biyu, a fannin sanin makamar hada jirgin sama da sarrafa shi a kasar Turkiyya. Farouq Abdulhamid, matashi wanda yake ganin kowane matashi na iya zama matuki ko inginiyan jirgin sama.

A saurari tattaunawar DandalinVOA don jin karin bayani.

Your browser doesn’t support HTML5

Zama Inginiyan Jirgin Sama Abune Mai Sauki 2' 30"