VOA60 Afirka: Zakaran Wasan Motsa Jiki A Shekarar 2015, Nicholas Bett Ya Rasa Ransa A Wani Hadarin Mota A Kenya

Your browser doesn’t support HTML5

Zakaran wasan motsa jiki a shekarar 2015, Nicholas Bett ya rasa ransa a wani hadarin mota kusa da gidansa da ke yammacin Kenya.