Abuja, Nigeria —
'Yan kasar Ghana da ke zaune a wadansu kasashe sun bayyana gamsuwa da sakamakon zabe Shugaban kasa da aka gudanar da ya a tsohon Shugaban kasa John Mahama ya lashe.
Masu fashin baki sun bayyana batu tattalin arziki ne ya sha wa al'ummar kasar Ghana kai da ya sa su ka gwamnace su sake gwada Shugaban kasar da ya taba rike.
Saurari abinda su ka shaidawa Muryar Amurka:
Your browser doesn’t support HTML5