Zaben 2023 a Najeriya: 'Yan Najeriya Mazauna Ghana

Your browser doesn’t support HTML5

A Ghana ma, akwai ‘yan Najeriya da dama dake gudanar da sana’o’i. A birnin Kumasi, wasu ‘yan Najeriyar da ba su iya komawa kasarsu yin zaben ba saboda matsalar tsaro da kuma karancin sabbin kudi, sun koka da yadda babu wani tsari da zai ba ‘yan Najeriya mazauna kasashen waje damar yin zabe.