Yunkurin Kashe Trump Zai Yi Matukar Tasiri Kan Siyasar Amurka -Dr Bibi Faruk

Your browser doesn’t support HTML5

Biyo bayan yunkurin kashe dan takarar shugaban kasar Amurka na jam’iyyar Republican, Donald Trump, ya yin da yake jawabi a wani gangagmin yakin neman zabe jiya Asabar a garin Butler na jihar Pennsylvania ta Amurka, kwararru a sassan duniya sun shiga fashin baki game da wannan al’amari.