Yaushe Nahiyar Afirka Za Ta Karbi Bakuncin Gasar Wasannin Olympics?

Your browser doesn’t support HTML5

'Yan wasan Afirka sun karade duniya don shiga wasannin Olympics wikin shekaru masu yawa. Amma duk da haka ita kanta Afirka ba ta taba karbar bakuncin wasannin ba, kuma wasu na tambayar abin da za a yi kafin gasar Olympics ta gudana a yankin Afirka.
'Yan wasan Afirka sun karade duniya don shiga wasannin Olympics wikin shekaru masu yawa. Amma duk da haka ita kanta Afirka ba ta taba karbar bakuncin wasannin ba, kuma wasu na tambayar abin da za a yi kafin gasar Olympics ta gudana a yankin Afirka. Wakiliyar Muryar Amurka Mariama Diallo na dauke da wannan labarin.