Yau Talata 11 ga watan Agusta aka yi jana'izar shahararran marubuci Sulaiman Laiq a Edigah Masjid dake Kabul a babban birnin Afghanistan

Your browser doesn’t support HTML5

Laiq ya rasu ne a wani asibiti a kasar Jamus ranar Idin (Eid) da ta gabata.