YANAYI DA MUHALLI: Yanayin Kasashen Yankin Sahara Dake Kan Gaba Wajen Fuskantar Dumamar Yanayi, Afrilu 29, 2022

Aisha Muazu

Kasashen da suke Yankin Sahara suna kan gaba wajen fuskantar dumamar yanayi kasancewar kasa bata samun karıyar inuwar bishiyoyi ko kuma gajimarai. Wannan matsanancin yanayin zafi kuwa, yana iya haifar da cutar zafi wanda wası rukunin mutane suka fi kasancewa cikin hadarin kamuwa da ita. Abinda shirin ya maida hankali ke nan wannan makon.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

YANAYI DA MUHALLI: Yanayin Kasashen Yankin Sahara Dake Kan Gaba Wajen Fuskantar Dumamar Yanayi, Afrilu 29, 2022