A cikin shirin na wannan makon kasancewar a lokacin azumin Ramadan, mai azumi yana da mahimmanci ya kinaye duk wani abu da zai galabaitar da shi musamman idan suna wuraren da ake fuskantar matsanancin zafi kamar yankin arewacin Najeriya da wasu sassan kasar Nijar, ko menene musababbin wannan zafi?
Saurari cikakken shirin cikin sauti: