‘Yan sandan kwantar da tarzoma a babban birnin Thailand na Bangkok sun yi arangama da masu zanga-zangar adawa akan mulkin sojoji a Myanmar
Your browser doesn’t support HTML5
‘Yan sandan kwantar da tarzoma a babban birnin Thailand na Bangkok sun yi arangama, Litinin, 1 ga Fabrairu, da masu zanga-zangar adawa akan yadda sojoji suka karbe mulki a Myanmar