‘Yan sandan Hong Kong sun kama akalla masu zanga-zangar neman dimokiradiyya 60 a kan zargin yin taro ba da izini ba a ranar hutun Ranar Kasa
Your browser doesn’t support HTML5
‘Yan sandan Hong Kong sun kama akalla masu zanga-zangar neman dimokiradiyya 60 a kan zargin yin taro ba da izini ba a ranar hutun Ranar Kasa ta Sin, Alhamis, 1 ga Oktoba.