'Yan Sanda A Belarus Sun Yi Arangama Da Masu Zanga-Zanga
Your browser doesn’t support HTML5
‘Yan sandan Belarus sun yi arangama da masu zanga-zanga, Lahadi, 9 ga Agusta, a babban birnin Minsk bayan zaben shugaban kasa wanda ya tsayar a wa’adi na shida.
An bayyana shugaban Belarus wanda ya lashe zaben na ranar Lahadi, kuma ya yi alƙawarin murƙushe duk wata zanga-zanga da cikin nasara.