'Yan Kunar Bakin Wake Sun Kai Kashe Mutane 22 inda Kuma 60 Suka Raunata A Fiiln Shakatawa Na Manchester Dake London

Wandanda suka halarta a taron shakatawa sun bada rayyukansu akan wanan harin ta'addanci a Manchester a arewacin England dake Britaniya, ranar Talata 23 ga watan Mayu shekarar 2017.


 

Wasu mata biyu na anfani da wani bargo a filin shakatawa dake kusan Manchester inda waqdansu 'yan lunar bakin wake suka kai harin bama bamai inda 'war kasar Amurka mawakiya Ariana Grande ta yi waka, a Manchester a arewacin England dake Britaniya, ranar Talata 23 ga watan Mayu shekarar 2017.

 

Wasu Motocin 'yan sanda a baking filin shakatawa na Manchester inda mawakiya 'yar kasar Amurka ta yi waka a Manchester a arewacin England dake Britaniya, ranar Talata 23 ga watan Mayu shekarar 2017.

Yan sanda a bakin filin shakatawa na Manchester a arewacin England dake Britaniya, ranar Talata 23 ga watan Mayu shekarar 2017.
 

Wata motar yan sanda a Manchester a arewacin England dake Britaniya, ranar Talata 23 ga watan Mayu shekarar 2017.

Wasu 'yan sanda sunyi tsaye a filin yan tandad suka harin bama bamai, a Manchester a arewacin England dake Britaniya, ranar Talata 23 ga watan Mayu shekarar 2017.

 

Wata bidiyo ta nuna yadda yan ta'addan suka kai harin bama bamai a filin shkatawa inda mawakiya yar kasar Amurka Ariana Grande take waka a Manchester a arewacin England dake Britaniya, ranar Talata 23 ga watan Mayu shekarar 2017.