Yan Kasuwar Monday Market Da Ta Yi Gobara Sun Nuna Rashin Jin ‘Dadinsu Game Da Sallar Bana

Your browser doesn’t support HTML5

A birnin Maiduguri dake Najeriya, ‘yan kasuwar Monday Market da ta yi gobara a watannin baya, sun nuna rashin jin ‘dadinsu a game da yadda sallar bana ta zo musu.