'Yan Kasar Chile sunyi taron tunawa da babbar zanga-zangar da tayi sanadin mutuwar sama da 30, yayin da taron ya rikice a kona coci

Your browser doesn’t support HTML5

Dubun-dubatar ‘yan kasar ta Chile sun taru a tsakiyar dandalin na Santiago domin bikin tunawa da shekara guda na babbar zanga-zangar da ta yi sanadin mutuwar sama da 30 da kuma jikkata dubbai. Zanga-zangar ta rikici yayin da aka kona coci guda biyu kuma 'yan sanda suka harba hayaki mai sa hawaye.