KANO, NIGERIA - A cikin shirin 'Yan Kasa Da hukuma na wannan makon mun sake duba yunkurin majalisar dokokin Kano a Najeriya na soke dokar karin masarautu guda hudu a jihar
Saurari cikakken shirin daga Mahmud Ibrahim Kwari:
Your browser doesn’t support HTML5
‘YAN KASA DA HUKUMA: Sake Duba Yunkurin Majalisar Dokokin Jihar Kano Na Soke Dokar Karin Masarautu, Yuni 27, 2023 3.mp3