A cikin shirin 'Yan Kasa na wannan makon wasu daga cikin ‘yan gudun hijira sun fara tserewa daga jihar Diffa ta Jamhuriyar Nijar zuwa birnin Maiduguri na jihar Borno a Najeriya, biyo bayan matakin hukumomin kasar Nijar na dakatar da kungiyoyin da ke ba su tallafi.
Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
‘YAN KASA DA HUKUMA: Rashin Tallafi Ya Kora ‘Yan Gudun Hijira Daga Nijar Zuwa Najeriya, Maris 10, 2025