‘YAN KASA DA HUKUMA: Korafin Wasu Manoma Kan Gwamnatin Jihar Neja, Yuli 01, 2024

Gonaki a jihar Nejan Najeriya

A cikin shirin 'Yan Kasa na wannan makon mun tabo batun korafin manoman wadanda gwamnatin jihar Neja ta lalatawa amfani gona bayan da yabanya ta kankama a gonakinsu, al’amarin da suke kallo a matsayin yunkurin kwace musu gonaki da suka gada iyaye da kakanni.

Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

‘YAN KASA DA HUKUMA: Korafin Wasu Manoma Kan Gwamnatin Jihar Neja, Yuli 01, 2024