‘YAN KASA DA HUKUMA: Korafi Kan Tabarbarewar Wutar Lantarki A Ghana, Maris 29, 2024

Mahmud Kwari

KANO, NIGERIA - A cikin shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon mun leka kasar Ghana ne game da korafin ‘yan kasar kan tabarbarewar wutar lartarki dake barazana ga ‘yancin walwala da tattalin arzikin masu sana’o’i.

Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

‘YAN KASA DA HUKUMA: Korafi Kan Tabarbarewar Wutar Lantarki A Ghana, Maris 29, 2024.mp3