‘YAN KASA DA HUKUMA: Korafi Kan Tabarbarewar Ayyukan Kiwon Lafiya A Asibitin Billiri, Janairu 29, 2024

Mahmud Kwari

KANO, NIGERIA - A cikin shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon mun tattauna ne akan korafin marasa lafiya game da tabarbarewar ayyukan kiwon lafiya a babban asibitin Billiri dake jihar Gombe a Arewa maso gabashin Najeriya.

Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

‘YAN KASA DA HUKUMA: Korafi Kan Tabarbarewar Ayyukan Kiwon Lafiya A Asibitin Billiri, Janairu 29, 2024.mp3