‘YAN KASA DA HUKUMA: Kalubalen Rashin Ruwa A Jigawa, Disamba 02, 2024

Rashin ruwa

A cikin shirin 'Yan Kasa na wannan makon mun yi batun kalubalen rashin ruwa a Dutse fadar gwamnatin jihar Jigawa a Arewa maso yammacin Najeriya da bibiyar matakan gwamnati na samar da mafita.

Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

‘YAN KASA DA HUKUMA: Kalubalen Rashin Ruwa A Fadar Jigawa Da Matakan Gwamnati, Disamba 02, 2024