‘YAN KASA DA HUKUMA:Batun Kwace Hakar Ma’adinai Daga Hannun ‘Yan Kasa A Nijar, Janairu 06, 2025

Wani wurin hakar ma’adanai a Ghana

A cikin shirin 'Yan Kasa na wannan makon mun leka Jamhuriyar Nijar ne kan batun kwace hakkin aikin hakar ma’adinai daga hannun ‘yan kasar kuma aka danka shi ga wani kamfani daga kasar waje.

Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

‘YAN KASA DA HUKUMA:Batun Kwace Hakar Ma’adinai Daga Hannun ‘Yan Kasa A Nijar, Janairu 06, 2025.mp3