‘Yan Gudun Hijira Na Shan Wahala A Sansanoni – Zulum

Your browser doesn’t support HTML5

Rikicin Boko Haram a Arewa maso Gabashin Najeriya ya raba dubban mutane da gidajensu. Haruna Shehu Marabar Jos ya ziyarci wani sansani a Maiduguri inda ‘yan gudun hijira suke rayuwa cikin mawuyacin yanayi.