'Yan Ghana Da Yawa Ba Sa Iya Biyan Kudin Da Babban Bankin Duniya Ke Bukata Wajen Gina Musu Bandaki

Your browser doesn’t support HTML5

A Ghana dubban 'yan kasar ne ke yin bahaya a fili saboda rashin samun tsaftataccen bandaki. Hakan ya sa babban Bankin Duniya tare da hadin gwiwar ma'aikatar kula da tsaftar muhalli ta kasar, ta gina dakunan ba haya masu rahusa.