Yajin Aikin Masu Dafa Abinci A Ghana Ka Iya Shafar Shirin Gwamnati Na Ciyar Da Dalibai

Your browser doesn’t support HTML5

Yajin aikin da masu dafa abinci a makarantu ke yi na iya tilasta wa yaran makaranta da ke cin gajiyar shirin ciyar da dalibai da gwamnatin Ghana ta bullo da shi zama da yunwa.