Yadda Wasu Kamfanonin Shirya Fina-finai A Hollywood Ke Bai Wa Jarumai Na Nahiyar Afirka Horo

Your browser doesn’t support HTML5

Kamfanoni irinsu Netflix da Amazon Prime Video da Disney Plus da Sony Pictures Television su na aiki tare da wasu kamfanonin shirya-fina-finai a nahiyar Afirka, musanman wajen bai wa jarumai a nahiyar horo da kuma gina manyan wuraren daukan fina-finai.