Yadda Rikicin Sudan Zai Iya Shafar Sha'anin Tsaro a Sauran Kasashen Afirka

Your browser doesn’t support HTML5

Malam Kabir Adamu, masanin al’amuran tsaro a Afirka dake Najeriya ya yi mana karin haske akan yadda rikicin Sudan zai shafi sha’anin tsaro a sauran kasashen Afirka, da kuma yadda za a kawo karshen wannan rikici.