Yadda Muka Tsira Daga Harin Da 'Yan Bindiga Suka Kai Kan Jirgin Kasar Da Muke Ciki - Shehu Sani

Your browser doesn’t support HTML5

Sanata Shehu Sani ya yi bayanin yadda jirgin kasan da su ka shiga zuwa Abuja ya sha da kyar bayan harin 'yan-bindigan da ya ce ya lalata hanyar dogon a tsakanin Rijana da Dutse. Saurari rahoton Isah Lawal Ikara