Yadda Matsalar Tattalin Arziki A Najeriya Ta Shafi Farashin Kayan Abinci Da Dabbobi

Your browser doesn’t support HTML5

A bana, bukukuwan babbar Sallah da suka hada da yin yanka domin layya, na zuwa ne a daidai lokacin da Najeriya ke fama da matsalar tattalin arziki wakilyar Muryar Amurka Baraka Bashir ta ziyarci wasu kasuwannin Kano domin jin yadda farashin kayan abinci da tufafi da kuma dabbobi ya ke.