Yadda Faduwar Darajar Naira Ya Shafi Marasa Lafiya

Your browser doesn’t support HTML5

Matsalar tsadar rayuwa sakamakon faduwar darajar Naira da ake ci gaba da fama da ita a kasar ta shafi bangarori da dama. A wannan rahoto da Baraka Bashir da aiko mana daga Kano, mun duba yadda matsalar ta shafi wasu marasa lafiya.