Yadda Ake Sarrafa Rabobi Don Hada Na'urar Kwamfuta A Kasar Benin

Your browser doesn’t support HTML5

Wani kamfani a Benin mai suna BloLab, yana sarrafa robobi da ake zubarwa zuwa na’ura mai kwakwalwa wato kwamfuta, yayin da ya ke sayar da kwamfutar a farashi mai rahusa.
Wani kamfani a Benin mai suna BloLab, yana sarrafa robobi da ake zubarwa zuwa na’ura mai kwakwalwa wato kwamfuta, yayin da ya ke sayar da kwamfutar a farashi mai rahusa. Anne Nzouankeu ta ziyarci kamfanin wanda yake da asali daga Cotonou. Ga fassarar rahotonta.