Yadda Ake Kokarin Magance Ciwon Zuciya Da Kirkirarriyar Basirar AI A Kasar Mali

Your browser doesn’t support HTML5

Kwararru sun ce kama daga gano cutar zuwa maganin ta, kirkirarriyar fasahar AI tana dada taka mahimmiyar rawa wajen taimakawa likitoci su dada fahimtar yadda za su yi maganin cututtukan zuciya, wadanda suka kasance mafiya girma dake kashe mutane a fadin duniya.