Yadda Ake Kashe Kudi A Zaben Amurka Da Sauran Kasashen Duniya

Your browser doesn’t support HTML5

Bahaushe kan ce Gaba-Da-Gabanta. Mun dora ma’auni, domin kwatanta yadda ake kashe kudi a zaben Amurka, da kuma na sauran kasashen duniya.