Yadda Aka Gudanar Da Sallar Idi A Najeriya
Your browser doesn’t support HTML5
Dubunnan mutane suka halarci Sallar Idi, Juma'a, 31 ga watan Yuli, a sansanin 'yan gudun hijirar da ke Arewa maso Gabashin Najeriya, duk da fargaban Coronavirus.
Fiye da dabbobi miliyan 1 da ake jigilar su daga Kamaru da Chadi don Idi aka dakatar a iyakokin Equatorial Guinea, Gabon da Najeriya.