Yadda Aka Gudanar Da Sallar Idi A Masallacin Hagia Sophia Na Istanbul

Your browser doesn’t support HTML5

Kazalika haka dubbunan mutane suka yi sallar Idi a masallacin Hagia Sophia wato Aya Sofya Cami na Istanbul a Turkiyya duk da barazanar annobar Coronavirus. Hagia Sofya shine da ginin adana kayan tarihi wanda aka maida masallacin Aya Sofya Cami.