Yadda Aka Fara Aikin Hajjin Bana
Your browser doesn’t support HTML5
A yau Laraba, wani rukunin Musulmai da ba su da yawa suka isa birnin Makkah domin fara gudanar da aikin hajjin bana.
Ko wanne a cikinsu ya sa takukumin rufe baki da hanci, don kariya da kuma hana yaduwar cutar Coronavitus.