Yadda A Karon Farko A Tarihin Amurka Aka Tsige Kakakin Majalisar Wakilan Kasar, Kevin McCarthy Na Jam’iyyar Republican

Your browser doesn’t support HTML5

Yadda a karon farko a tarihin Amurka, an tsige kakakin majalisar wakilan kasar, Kevin McCarthy na jam’iyyar Republican, wanda shi ne ke mataki na biyu na wadanda za su iya maye gurbin shugaban kasa idan aka samu gibi.