VOA60 AFIRKA: Wata Kotu Ta Yankewa Mutane 56 Hukuncin Dauri Na Tsawon Shekaru 7 Zuwa 10

Your browser doesn’t support HTML5

Egypt: Wata kotu ta yankewa mutane 56 hukuncin dauri na tsawon shekaru 7 zuwa 10 a dalilin samun su da hannu a mutuwar 'yan gudun hijira akalla 202 a cikin teku.