TASKAR VOA: Yadda Wasu 'Yan Kenya Ke Amfani Da Takardun Jarida Wajen Sarrafa Fensur
Your browser doesn’t support HTML5
Wasu ‘yan uwa biyu daga Kenya suna ba da gudunmowarsu wajen kare muhalli inda suke amfani da takardun jarida wajen yin fensuran rubutu.