Wasu 'Yan Najeriya Na Cewa Akwai Cuwa-Cuwa A Shirin Gwamnati Na Raba Tallafi
Your browser doesn’t support HTML5
Mutane da dama a sassan Najeriya su na sukar wannan shiri na raba tallafin rage radadi, inda wasu ke cewa akwai cuwa-cuwa a ciki, da siyasa, da jinkiri, sannan a wasu wuraren abin da ake ba mutane bai taka kara ya karya ba.