VOA60 DUNIYA: Wasu ‘Yan Bindiga Dauke Da Manyan Makamai Sun Kai Hari a Cibiyar Tattara Bayanan Sirri Da Ke Kabul a Afghanistan

Your browser doesn’t support HTML5

A yau Litinin, wasu ‘yan bindiga dauke da manyan makamai sun kai hari a cibiyar tattara bayanan sirri da ke Kabul a Afghanistan, harin da ya haifar da arangama da jami’an tsaro.