Wasu dalilan da suka sa kungiyoyin kwadagon Najeriya suka janye shirinsu na shiga yajin aikin gama-gari wanda suka so farawa a wannan watan
Your browser doesn’t support HTML5
Acewar bankin duniya, a 2022, mutane miliyan 64 ba su da asusun ajiyar kudi na banki, wadanda kuma suke da asusun ajiya a banki sukan fada cikin tarkon ‘yan damfara ta intanet; A kuma karon farko a tarihin Amurka, an tsige kakakin majalisar wakilan kasar, da wasu rahotanni