Wasu Dalilan Da Suka Sa Kungiyoyin Kwadago A Najeriya Suka Janye Shirin Shiga Yajin Aiki
Your browser doesn’t support HTML5
Wasu dalilan da suka sa a farkon makon nan kungiyoyin ‘yan kwadago a Najeriya suka janye shirinsu na shiga yajin aikin gama-gari wanda suka so farawa daga ranar 3 ga watan Oktoba