Wasu Dalilan Da SUka Fi Haifar Da Matsalar 'Yan Gudun Hijira

Your browser doesn’t support HTML5

A cewar hukumar kula da 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya, yaki da rikicin kabilanci da na addini na cikin dalilan da suka fi haifar da matsalar 'yan gudun hijira.