Wani Abu Mai Tsawa Da Girgiza Ya Fashe A Cikin Tsakiyar Beirut
Your browser doesn’t support HTML5
Wani abu mai tsawa da girgiza ya fashe a cikin tsakiyar Beirut, ya rushe yawancin tashar jiragen ruwa, ya lalata gine-gine da kuma fashe windodi da kofofin yayin da girgije mai duhu ya tashi sama a babban birnin.